caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Noor, aya 9

Madina · tsarin saukarwa 102 · 24:9

وَٱلْخَٰمِسَةَ أَنَّ غَضَبَ ٱللَّهِ عَلَيْهَآ إِن كَانَ مِنَ ٱلصَّٰدِقِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma tã biyar cẽwa 'Hushin Allah ya tabbata a kanta idan ya kasance daga magasganta.'
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70