caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Noor, aya 42

Madina · tsarin saukarwa 102 · 24:42

وَلِلَّهِ مُلْكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلْأَرْضِ وَإِلَى ٱللَّهِ ٱلْمَصِيرُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMulkin sammai da ƙasa ga Allah kawai yake, kuma zuwa ga Allah makõma take.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70