caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 94

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:94

رَبِّ فَلَا تَجْعَلْنِى فِى ٱلْقَوْمِ ٱلظَّٰلِمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Yã Ubangijina, to, kada Ka sanya ni a cikin mutãne azzãlumai."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70