caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 53

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:53

فَتَقَطَّعُوٓا۟ أَمْرَهُم بَيْنَهُمْ زُبُرًا كُلُّ حِزْبٍۭ بِمَا لَدَيْهِمْ فَرِحُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai (al'ummar) suka yanyanke al'amarinsu a tsakãninsu guntu-guntu,[1] kõwace ƙungiya sunã mãsu farin ciki da abin da yake a gare su.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70