caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 49

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:49

وَلَقَدْ ءَاتَيْنَا مُوسَى ٱلْكِتَٰبَ لَعَلَّهُمْ يَهْتَدُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bai wa Mũsã littãfi tsammaninsu[1] zã su shiryu.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70