caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 50

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:50

وَجَعَلْنَا ٱبْنَ مَرْيَمَ وَأُمَّهُۥٓ ءَايَةً وَءَاوَيْنَٰهُمَآ إِلَىٰ رَبْوَةٍ ذَاتِ قَرَارٍ وَمَعِينٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Mun sanya ¦an Maryama, shi da uwarsa wata ãyã[1] Kuma Muka tattara su zuwa ga wani tsauni ma'abũcin natsuwa da marẽmari.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70