ثُمَّ أَنشَأْنَا مِنۢ بَعْدِهِمْ قُرُونًا ءَاخَرِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an kuma Muka ƙãga halittar wasu ƙarnõni dabam daga bayãnsu.