وَٱلَّذِينَ هُمْ عَنِ ٱللَّغْوِ مُعْرِضُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma waɗanda suke, sũdaga barin yasassar magana, mãsu kau da kai ne.