caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 8

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:8

وَمَا جَعَلْنَٰهُمْ جَسَدًا لَّا يَأْكُلُونَ ٱلطَّعَامَ وَمَا كَانُوا۟ خَٰلِدِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ba Mu sanya su jiki, bã su cin abin ci ba, kuma ba su kasance madawwama ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70