caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 57

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:57

وَتَٱللَّهِ لَأَكِيدَنَّ أَصْنَٰمَكُم بَعْدَ أَن تُوَلُّوا۟ مُدْبِرِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma inã rantsuwa da Allah, lalle zan yi wani shiri ga gumãkanku a bãyan kun jũya kunã mãsu bãyar da bãya."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70