caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 27

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:27

لَا يَسْبِقُونَهُۥ بِٱلْقَوْلِ وَهُم بِأَمْرِهِۦ يَعْمَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBã su gabãtarSa da magana, kuma su da umurnin Sa suke aiki.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70