فَلَمَّآ أَحَسُّوا۟ بَأْسَنَآ إِذَا هُم مِّنْهَا يَرْكُضُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai a lõkacin da suka hangi azãbar Mu, sai gã su sunã gudu daga gare ta.