caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 68

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:68

قُلْنَا لَا تَخَفْ إِنَّكَ أَنتَ ٱلْأَعْلَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMuka ce: "Kada ka ji tsõro. lalle kai ne mafi ɗaukaka."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70