caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 67

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:67

فَأَوْجَسَ فِى نَفْسِهِۦ خِيفَةً مُّوسَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai Mũsã ya ji tsõro a cikin ransa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70