قَالَ مَوْعِدُكُمْ يَوْمُ ٱلزِّينَةِ وَأَن يُحْشَرَ ٱلنَّاسُ ضُحًى Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Wa'adinku shi ne rãnar ƙawa kuma a tãra mutãne da hantsi."