caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 4

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:4

تَنزِيلًا مِّمَّنْ خَلَقَ ٱلْأَرْضَ وَٱلسَّمَٰوَٰتِ ٱلْعُلَى

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi(An saukar da shi) saukarwa daga wanda Ya halitta ƙasa da sammai maɗaukaka.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70