مَآ أَنزَلْنَا عَلَيْكَ ٱلْقُرْءَانَ لِتَشْقَىٰٓ Hausa Translation - Abu Bakr JumiBa Mu saukar da Alƙur'ãni a gare ka dõmin ka wahala ba.