caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 125

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:125

قَالَ رَبِّ لِمَ حَشَرْتَنِىٓ أَعْمَىٰ وَقَدْ كُنتُ بَصِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Ya Ubangiji! Don me Ka tãyar da ni makãho alhãli kuwa nã kasance mai gani?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70