caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 107

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:107

لَّا تَرَىٰ فِيهَا عِوَجًا وَلَآ أَمْتًا

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Bã ka ganin karkata a cikinsa, kuma bã ka ganin wani tudu."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70