caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 105

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:105

وَيَسْـَٔلُونَكَ عَنِ ٱلْجِبَالِ فَقُلْ يَنسِفُهَا رَبِّى نَسْفًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma sunã tambayar ka daga duwãtsu[1] sai ka ce: "Ubangijina Yana shẽƙe su shẽƙẽwa,
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70