caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 103

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:103

يَتَخَٰفَتُونَ بَيْنَهُمْ إِن لَّبِثْتُمْ إِلَّا عَشْرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuna ɓõye magana a tsakãninsu, (Sunã ce wa jũna) "Ba ku zauna ba (a cikin dũniya) fãce kwãna gõma."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70