caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 100

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:100

مَّنْ أَعْرَضَ عَنْهُ فَإِنَّهُۥ يَحْمِلُ يَوْمَ ٱلْقِيَٰمَةِ وِزْرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWanda ya kau da kai daga gare shi, to, lalle shĩ, yanã ɗaukar wani nauyi a Rãnar ¡iyãma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70