caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 77

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:77

أَوَلَا يَعْلَمُونَ أَنَّ ٱللَّهَ يَعْلَمُ مَا يُسِرُّونَ وَمَا يُعْلِنُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, kuma bã su sanin cẽwa lalle ne Allah Yana sanin abin da suke ɓõyẽwa da abin da suke bayyanãwa?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70