caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 242

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:242

كَذَٰلِكَ يُبَيِّنُ ٱللَّهُ لَكُمْ ءَايَٰتِهِۦ لَعَلَّكُمْ تَعْقِلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKamar wancan ne Allah Yake bayyana muku ãyõyinSa; tsammãninku, kuna hankalta.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70