caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 207

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:207

وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يَشْرِى نَفْسَهُ ٱبْتِغَآءَ مَرْضَاتِ ٱللَّهِ وَٱللَّهُ رَءُوفٌۢ بِٱلْعِبَادِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma akwai daga mutãne[1] wanda yake sayar da ransa, dõmin nẽman yardar Allah: KumaAllah Mai tausayi ga bãyi ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70