caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 18

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:18

صُمٌّۢ بُكْمٌ عُمْىٌ فَهُمْ لَا يَرْجِعُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKurãme, bẽbãye, makãfi, sabõda haka bã su dawowa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70