caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 15

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:15

ٱللَّهُ يَسْتَهْزِئُ بِهِمْ وَيَمُدُّهُمْ فِى طُغْيَٰنِهِمْ يَعْمَهُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah Yana yin izgili[1] gare su kuma Yana taimakon su a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70