caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 94

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:94

لَّقَدْ أَحْصَىٰهُمْ وَعَدَّهُمْ عَدًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne haƙĩƙa Yã lissafe su, kuma ya ƙidãye su, ƙidãya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70