caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 63

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:63

تِلْكَ ٱلْجَنَّةُ ٱلَّتِى نُورِثُ مِنْ عِبَادِنَا مَن كَانَ تَقِيًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWancan Aljannar ce wadda Muke gãdar da wanda ya kasance mai aiki da taƙawa daga bãyiNa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70