caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 50

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:50

وَوَهَبْنَا لَهُم مِّن رَّحْمَتِنَا وَجَعَلْنَا لَهُمْ لِسَانَ صِدْقٍ عَلِيًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka yi musu kyauta daga Rahamar Mu, kuma Muka sanya musu harshen gaskiya[1] maɗaukaki.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70