caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 34

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:34

ذَٰلِكَ عِيسَى ٱبْنُ مَرْيَمَ قَوْلَ ٱلْحَقِّ ٱلَّذِى فِيهِ يَمْتَرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWancan ne Ĩsã ɗan Maryamu, maganar gaskiya wadda suke shakka a cikinta.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70