caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Kahf, aya 67

Makka · tsarin saukarwa 69 · 18:67

قَالَ إِنَّكَ لَن تَسْتَطِيعَ مَعِىَ صَبْرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Lalle ne kai bã zã ka iya yin haƙuri tãre da nĩ, ba."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70