وَيُنذِرَ ٱلَّذِينَ قَالُوا۟ ٱتَّخَذَ ٱللَّهُ وَلَدًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Ya yi gargaɗi ga waɗanda[1] suka ce: "Allah yanã da ɗa."