caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Kahf, aya 103

Makka · tsarin saukarwa 69 · 18:103

قُلْ هَلْ نُنَبِّئُكُم بِٱلْأَخْسَرِينَ أَعْمَٰلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "Kõ mu gaya muku game da mafĩfita hasãra ga ayyuka?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70