caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 78

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:78

أَقِمِ ٱلصَّلَوٰةَ لِدُلُوكِ ٱلشَّمْسِ إِلَىٰ غَسَقِ ٱلَّيْلِ وَقُرْءَانَ ٱلْفَجْرِ إِنَّ قُرْءَانَ ٱلْفَجْرِ كَانَ مَشْهُودًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa tsayar da salla[1] a karkatar rãnã zuwa ga duhun dare da lõkacin fitar alfijir[2] lalle ne karãtun fitar alfijir ya kasance wanda ake halarta.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70