caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 74

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:74

وَلَوْلَآ أَن ثَبَّتْنَٰكَ لَقَدْ كِدتَّ تَرْكَنُ إِلَيْهِمْ شَيْـًٔا قَلِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma bã dõmin[1] Mun tabbatar da kai ba, lalle ne, haƙĩƙa, dã kã yi kusa ka karkata zuwa gare su ta wani abu kaɗan.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70