caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 43

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:43

سُبْحَٰنَهُۥ وَتَعَٰلَىٰ عَمَّا يَقُولُونَ عُلُوًّا كَبِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTsarkinSa yã tabbata kuma Ya ɗaukaka daga abin da suke faɗã, ɗaukaka mai girma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70