caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 40

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:40

أَفَأَصْفَىٰكُمْ رَبُّكُم بِٱلْبَنِينَ وَٱتَّخَذَ مِنَ ٱلْمَلَٰٓئِكَةِ إِنَٰثًا إِنَّكُمْ لَتَقُولُونَ قَوْلًا عَظِيمًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin fa, Ubangijinku Ya zãɓe ku da ɗiya maza ne, kuma Ya riƙi 'ya'ya mãta daga malã'iku?[1] Lalle ne kũ, haƙĩƙa, kunã faɗar magana mai girma!
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70