caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 3

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:3

ذُرِّيَّةَ مَنْ حَمَلْنَا مَعَ نُوحٍ إِنَّهُۥ كَانَ عَبْدًا شَكُورًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiZuriyar waɗanda Muka ɗauka tãre da Nũhu. Lalle ne shi ya kasance wani bãwa mai gõdiya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70