caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 11

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:11

وَيَدْعُ ٱلْإِنسَٰنُ بِٱلشَّرِّ دُعَآءَهُۥ بِٱلْخَيْرِ وَكَانَ ٱلْإِنسَٰنُ عَجُولًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma mutum yanã[1] yin addu'a da sharri kamar addu'arsa da alhẽri, kuma mutum ya kasance mai gaggãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70