caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 109

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:109

وَيَخِرُّونَ لِلْأَذْقَانِ يَبْكُونَ وَيَزِيدُهُمْ خُشُوعًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma sunã fãɗuwa ga haɓõɓinsu sunã kũka, kuma yanã ƙara musu tsõro.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70