caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nahl, aya 98

Makka · tsarin saukarwa 70 · 16:98

فَإِذَا قَرَأْتَ ٱلْقُرْءَانَ فَٱسْتَعِذْ بِٱللَّهِ مِنَ ٱلشَّيْطَٰنِ ٱلرَّجِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan idan ka karantã [1]Alƙur'ãni, sai ka nẽmi tsari ga Allah daga shaiɗan jẽfaffe.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70