caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nahl, aya 6

Makka · tsarin saukarwa 70 · 16:6

وَلَكُمْ فِيهَا جَمَالٌ حِينَ تُرِيحُونَ وَحِينَ تَسْرَحُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma kunã da kyau a cikinsu a lõkacin da suke kõmõwa daga kĩwo da maraice da lõkacin da suke sakuwã.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70