caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nahl, aya 50

Makka · tsarin saukarwa 70 · 16:50

يَخَافُونَ رَبَّهُم مِّن فَوْقِهِمْ وَيَفْعَلُونَ مَا يُؤْمَرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuna tsõron Ubangijinsu daga bisansu, kuma suna aikata abin da ake umuruin su.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70