caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nahl, aya 4

Makka · tsarin saukarwa 70 · 16:4

خَلَقَ ٱلْإِنسَٰنَ مِن نُّطْفَةٍ فَإِذَا هُوَ خَصِيمٌ مُّبِينٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa halicci mutum daga maniyyi, sai gã shi yanã mai husũma bayyananniya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70