caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Hijr, aya 43

Makka · tsarin saukarwa 54 · 15:43

وَإِنَّ جَهَنَّمَ لَمَوْعِدُهُمْ أَجْمَعِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle Jahannama ce haƙĩƙa, ma'akawartarsu gabã ɗaya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70