caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Hijr, aya 17

Makka · tsarin saukarwa 54 · 15:17

وَحَفِظْنَٰهَا مِن كُلِّ شَيْطَٰنٍ رَّجِيمٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka kiyãye ta daga dukan Shaiɗani wanda ake jĩfa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70