caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 97

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:97

قَالُوا۟ يَٰٓأَبَانَا ٱسْتَغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَآ إِنَّا كُنَّا خَٰطِـِٔينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Yã ubanmu![1] ka nẽma mana gãfara ga zunubanmu, lalle ne mũ, mun kasance mãsu kuskure."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70