caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 89

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:89

قَالَ هَلْ عَلِمْتُم مَّا فَعَلْتُم بِيُوسُفَ وَأَخِيهِ إِذْ أَنتُمْ جَٰهِلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Shin, kan[1] san abin da kuka aikata ga Yũsufu da ɗan'uwansa a lõkacin da kuke jãhilai?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70