caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 7

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:7

لَّقَدْ كَانَ فِى يُوسُفَ وَإِخْوَتِهِۦٓ ءَايَٰتٌ لِّلسَّآئِلِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, haƙĩƙa, ãyõyi[1] sun kasance ga Yũsufu da 'yan'uwansa[2] dõmin mãsu tambaya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70